Mitsitsin Iri: Labarin Wangari Maathai
Nicola Rijsdijk
A ƙasar Kenya, a cikin wani ƙauye mai tsaunuka da kwazazzabai, akwai wata yarinya mai taya mahaifiyarta aiki a gona. Yayin da ta lura da ƙarewar manyan bishiyoyi ta gano mahimmancin mitsitsin iri.